Sana'o'i

Sana'o'i

Sana’ar shayi sana’a ce mai daraja a duniya -Shugabanta na kasa

Shugaban kungiyar masu shayi ta kasa, Alhaji Shu’aibu Abubakar ya bayyana sana’ar shayi, sana’a ce mai daraja da mutunci a duniya. Alhaji Shu’aibu ya

‘Kowa ya rike sana’arsa da gaskiya zai ga alheri’

Wani wanzami mai suna Sulaimanu Haruna, mai shekara 45 a Benin ta Jihar Edo ya bayyana sana’ar wanzanci da aiki mai muhimmanci, musamman saboda rufin

Akwai rufin asiri a sana’ar waldar robobi

Malam Shu’aibu Adamu, mai sana’ar waldar robobi yana zaune a Dilimi da ke garin Jos. A wannan tattaunawa da ya yi da Aminiya, ya bayyana mahimmancin s

Na koyi sana’o’i da yawa don gudun zaman banza -Sinan Tela

Wani matashi mai suna Sinan Tamim Aliyu, dan kimanin shekaru 29, da ke sana’ar gyaran keken dinki a Legas ya ce ya koyi sana’o’i da dama domin ya yi m

Rashin masana’antu ne matsalar matasa a Najeriya -Sarkin Wandi

An bayyana rashin wadatar masana’antu kowace kusurwa ta Najeriya a matsayin babbar matsalar da ke barazana ga rayuwawar matasa, lamarin da ke sa karuw