Sana'o'i

Sana'o'i

Sana’ar macizai a gonar Tukur da Tukur

A gonar macizai ta Tukur & Tukur da ke kan hanyar Abuja zuwa Keffi, an kawata kejin macizan kuma an lailaye bangayen katangar gonar da duwatsun al

Gwamnatin Jihar Kaduna za ta koya wa matasa 6,000 sana’o’i

Gwamnatin Jihar Kaduna za ta fara shirin samar da matasa aikin yin da fara shirin koyar da matasa dubu shida (6,000) maza da mata sana’o’in hannu, wan

Sana’ar hada carbi ta yi mini komai a rayuwa -Iliyasu Maicarbi

Malam Iliyasu Musa Lambu, mai sana’ar hadawa da shirya carbi. Yakan yi masa ado da shaida gwargwadon bukatar mai saye. Aminiya ta sami tattaunawa da s

Rashin aikin yi ya kai ni ga kera eriyar tashoshin talabijin -Usman Marafa

Usman Musa Marafa matashi ne, wanda ya kirkiri yin eriyar talabijin da ke kama dukkan tashohin Najeriya a Jihar Legas. Ya bayyana wa Aminiya cewa iyay

Na shiga sana’ar fasa dutse don biyan kudin makaranta -Haladu Barawa

Sana’ar fashin dutse ta karfi ce, wadda ba ta dade da shigowa Arewa ba. Sana’ar tana cike da hadarin samun raunuka, imma dai lokacin da ake fasa dutse