Sana'o'i

Sana'o'i

Mun fi kowa iya aikin fata a kasar nan -Malam Sambo Madunka

Malam Sambo Madunka kwararren ma’aikacin fata ne a Jihar Sakkwato. Ya koyar da dimbin matasan jihar kan sana’ar, wadda kwarewarsa kan ta ta sa kowa ya

‘Har ’yan kwalejin ilimin kimiyya da fasaha nake koya wa kere-kere’

Malam Garba Lawan matashi ne mai sanaár walda da kira a Gombe, wanda kuma ya kware wajen kere-kere. Ya kera wata keke mai kafa uku, wato Keke-Napep, a

‘Na zabi sana’ar ruwaya ne saboda kalubalen da ke cikinta’

Wani matashi da ke sana’ar gyaran wutar lantarkin mota ‘ruwaya’, mai suna Aminu Salisu, dan kimanin shekara 22, ya ce ya zabi sana’ar ne a kan sauran

Mun kafa kungiya ne don tsaftace sana’armu- Aminu Muhammad Gusau

A Jihar Zamfara, gwamnatin kan sayo babura cikin kwalaye a hada su, don ba da su bashi ga jama’a. Wannan lamari ya sa matasa da yawa suna samun abin y

kungiyar masu faci a Jihar Nasarawa ta bukaci tallafin gwamnati

kungiyar masu faci a Jihar Nasarawa ta yi kira ga gwamnati ta tallafa wa ’ya’yanta da rance, musamman na kudi don inganta ayyukansu.Shugaban kungiyar