Sana'o'i

Sana'o'i

‘Na zabi sana’ar ruwaya ne saboda kalubalen da ke cikinta’

Wani matashi da ke sana’ar gyaran wutar lantarkin mota ‘ruwaya’, mai suna Aminu Salisu, dan kimanin shekara 22, ya ce ya zabi sana’ar ne a kan sauran

Mun kafa kungiya ne don tsaftace sana’armu- Aminu Muhammad Gusau

A Jihar Zamfara, gwamnatin kan sayo babura cikin kwalaye a hada su, don ba da su bashi ga jama’a. Wannan lamari ya sa matasa da yawa suna samun abin y

kungiyar masu faci a Jihar Nasarawa ta bukaci tallafin gwamnati

kungiyar masu faci a Jihar Nasarawa ta yi kira ga gwamnati ta tallafa wa ’ya’yanta da rance, musamman na kudi don inganta ayyukansu.Shugaban kungiyar

Sha’awar farauta ce ta sa na shiga sana’ar busa kaho -Bako Maikaho

Wani matashi mai busa kaho, mai suna Malam Isah Bako Maikaho, dan kimanin shekara 19 a duniya da ke zaune a kasuwar Mil 12 a Legas,  ya ce sha’aw

kungiyar kare hakkin masu rike da sarauta ta nemi a guje wa cin zarafin shugabanni

kungiyar kare hakkin masu rike da sarautun gargajiya, reshen Jihar Bauchi, ta shawarci jama’a su guje wa cin zarafin shugabanni don su kasance masu al