Sana’ar zuma ta ba ni sarauta a Katsina —Sarkin Zuman Sarkin Katsina
Alhaji Kado Sule Sha’iskawa, yana daya daga cikin wadanda suka shahara a kan sana’ar danyar zuma da kuma sarrafa ta domin ta zama magani ga cututtuka
Sana'o'i
Alhaji Kado Sule Sha’iskawa, yana daya daga cikin wadanda suka shahara a kan sana’ar danyar zuma da kuma sarrafa ta domin ta zama magani ga cututtuka
Wani magidanci a Jihar Gombe mai suna Musa Muhammad Magaji da aka fi kira da suna Musan koyi,
Alhaji Usman Sanguros Kantagar Jega, dattijo ne da shekarunsa a duniya suka yi zurfi, amma saboda karakainar yau da kullum wajen gudanar da sana’arsa
Wani matashi mai sana’ar wasa da macizai kuma dan asalin yankin Malumfashi a Jihar Katsina mai suna Ahmed Liman tare da abokinsa Mohammed Kabir
Malam Abdullahi Usman, Bahadeje ne wanda ya shafe shekaru 30 yana gudanar da sana’ar faci a Kano.