Sana'o'i

Sana'o'i

Sana’ar kayan lambu tana da armashi -Usman Sanguros Katangar Jega

Alhaji Usman Sanguros Kantagar Jega, dattijo ne da shekarunsa a duniya suka yi zurfi, amma saboda karakainar yau da kullum wajen gudanar da sana’arsa

Sana’ar wasa da macizai ta fi sata -Ahmed Liman

Wani matashi mai sana’ar wasa da macizai kuma dan asalin yankin Malumfashi a Jihar Katsina mai suna Ahmed Liman tare da abokinsa Mohammed Kabir

Na gina gida da sana’ar faci -Abdullahi Mai faci

Malam Abdullahi Usman, Bahadeje ne wanda ya shafe shekaru 30 yana gudanar da sana’ar faci a Kano.

Sana’ar faci ta fi zama kansila -Hassan Dogon Faci

Sana’ar faci na daya daga cikin sana’o’in da suka riski zamani, sabanin irin su Rini da kira da sauran irinsu.

Ni da wanzanci mutu-ka-raba -Sagiru Wanzan

Wanzanci tsohuwar sana’a ce mai dadadden tarihi da za a iya cewa ta shafi asalin tarihin rayuwar mutum.