Sana'o'i

Sana'o'i

kalubalen rayuwa ya sanya ni rungumar wasan lankwasa jiki

“Sana’a, kowane mutum da wadda Allah Ya yi nufin ya ci abinci a cikinta, har ma ya ciyar da iyalai tare da daukar nauyi yaransa wajen biya musu wasu d

‘Na riki sana’ar dinki saboda rufin asirin da ke cikinta’

Wani tela da ke gudanar da sana’ar dinki a kasuwar Mil 12 da ke Jihar Legas, Malam Aminu Tela ya ce babban dalilin da ya sa ya rike sana’ar dinki hann

A yanzu mata sun fi sha’awar gado da kujerun karfe fiye da na katako –Suleiman Ahmad

Suleiman Ahmad, matashi ne da ke sana’ar kera gadaje da kujerun karfe.

Sana’ar kamasho tana bukatar tsaro –Ahmad Babawo

Tashar mota ta hada da masu sana’o’i  daban-daban da suka shafi al’amarin motocin haya na sufuri daga wani waje zuwa wajen.

Na fara gyaran janareto ina dan shekara takwas -Abubakar

Ba kamar sauran yara ba, Abubakar Adamu bai bata lokacinsa wajen wasanni irin na yarinta ba.