Sana'o'i

Sana'o'i

‘Shinkafa ’yar Neja za ta yi gogayya da ta kasashen waje’

A halin da ake ciki, cece-kuce dangane da matsayin shinkafa, musamman wadda ake shigowa da ita a kasar nan, yana neman ya yi tsamari.

Na shafe fiye da shekara 30 ina sana’ar kera asusu -Wasilatu Sa’id

Wasilatu Sa’id Bayarbiya ’yar kimanin shekara 56 da  a yanzu haka take yin sana’ar kera asusu da akwatunan karfe da kuma murhun girki.

Na kusa mallakar gida da sanaár yankan makulli –Kabir Musa

Muhammad Kabir Musa da aka fi sani da dan Bauchi matashi ne da bai wuce shekara 25 ba.

Muna da dimbin ma’adinai a kasar nan amma gwamnati ta yi biris –Alhaji Muhammad Nasamu

Alhaji Muhammad Nasiru Nasamu, mai kamfanin hakar ma’adanai na NasamuInternational da ke garin Jos, fitatce ne kan harkokin hakar ma’adanai a kasar na

Da gwangwanayen Maltina muke yin tukwanen karfe -Gambo Wali

Gambo Wali  matashi ne dan kimanin shekara 30 da ya dukufa wajen neman na kansa.