Sana'o'i

Sana'o'i

Daga sanya waka a waya na zama dillalin sayar da waya – Buhari Na-Malam

Daya daga cikin manyan ’yan kasuwa masu sayar da wayoyin hannu a Sakkwato, Alhaji Buhari Na-Malam ya ce daga sanya wakoki a wayoyi ne ya fara harkar s

Gidauniyar Zakka da Wakafi ta koya wa mata 100 sana’o’i a Gombe

A kokarinta na taimaka wa marasa galihu da rage zaman kashe wando, Gidauniyar Zakka da Wakafi ta Gombe ta koya wa mata 107 sana’o’in hannu don su doga

A rika daukar  alarammomi da mahaddata aikin gwamnati – Ibrahim Ibzar

Wani mai taimaka wa harkokin addinin Musulunci kuma Shugaban Kamfanin Dab’i na Ibzar da ke garin Jos a Jihar Filato, Alhaji Ibrahim Abdullahi Muhammad

Gidauniya za ta koya wa matasa 165 sana’o’i

Uwargidan Mataimakin Gwamnan Jihar Sakkwato, Hajiya Hafsat Mannir Muhammad Dan’iya, ta kaddamar da shirin soma koyar da matasa maza da mata sana’o’in

Dalibai nakasassun sun koka a Jihar Nasarawa

Duk da shirin ilimi kyauta ga nakasassu da ke karatu a manyan makarantun gwamnatin jihar Nasarawa da gwamnatin Injiniya Abdullahi Sule ta kirkiro, dal