Sana'o'i

Sana'o'i

Kungiyar PTA ta Makarantar Model ta bayar da gudunmawar kayan kimiyya

Kungiyar Iyaye da Malaman Makaranta (PTA) ta makarantar Model International School ta bai wa makarantar tallafin kayan kimiyya da gadon asibiti da sau

An bar garin Bomala a baya wajen kayan more rayuwa – Baba Lawan

Al’ummar kauyen Bomala da ke mazabar Garko, a Karamar Hukumar Akko a Jihar Gombe sun bukaci gwamnati ta waiwaye su kan abubuwan more rayuwa da suka ra

Kungiyar KKDA ta karrama ‘ya’yanta da suka samu mukamai

Kungiyar Ci gaban Unguwar Kumbiya-Kumbiya (KKDA) da ke garin Gombe ta karrama ’ya’yanta bakwai da suka zama kusoshin gwamnati a matakai daban-daban. K

Kungiya ta karrama Shugaban Karamar Karamar Hukumar Kaura

Kungiyar Marubuta ta Majalisar Wakilai da ke Abuja (LWF) ta karrama Shugaban Karamar Hukumar Kaura da ke Jihar Kaduna da lambar yabo na wanda ya fi du

Kungiyar ‘Yan fansho ta yi zaben shugabanni a Kano

A makon jiya  ne Kungiyar ’Yan fansho ta Ma’aikatan Tarayya ta gudanar da zaben shugabanninta  da za su ja ragamar shugabancinta  na tsawon shekara hu