Sana'o'i

Sana'o'i

Al’ummar Ngalda da Gujuba sun koka kan rashin  hanya

Mutanen garuruwan Ngalda da Gujuba a Karamar Hukumar Fika a Jihar Yobe, sun koka kan kyan rashin hanyar da ta hade garuruwan biyu. Rashin kyan hanyar

Gwamnati ta yi abu mai dorewa kan zaman lafiya a tsakanin makiyaya da manoma – Sale Bayari

Alhaji Sale Bayari  shi ne Shugaban Kungiyar Ci gaban Fulani ta Najeriya ta Gan Allah. A tattaunawarsa da wakilinmu ya nuna rashin gamsuwarsa kan abub

Kamfanin Daily Trust ya ba Makarantar Marayu ta Jam’iyyar Matan Arewa kwamfutoci 10

Kanfanin Media Trust Limited, mai buga jaridun Daily Trust da Aminiya ya ba da tallafin kwanfutoci 10 ga Makarantar Marayu ta Jam’iyyar Matan Arewa da

Kungiya ta tallafa wa marayu da zawarawa da kayan abinci a Kafanchan

Wata kungiya da ke tallafa wa marayu da zawarawa a garin Kafanchan ta raba wa marayu da zawarawa kimanin 200 kayan abinci da suka hada da gero da shin

Za mu kafa masana’antar sarrafa dabino da aya a Jihar Katsina – Kungiya

Kungiyar Masu Sayar da Dabino da Aya ta Jihar Katsina ta ce, za ta samar da masana’antar da sarrafa dabino da aya a jihar domin tafiya daidai da zaman