Sana'o'i

Sana'o'i

Kungiyar Masu Shayi ta bukaci Buhari ya dubi tashin farashin kayan masarufi

Kungiyar Masu Shayi ta Najeriya ta bukaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya dubi matsalar tashin farashin kayayyakin shayi da sauran kayan masarufi d

Ba a nuna kabilanci a Kungiyarmu – Baba Jede

Mataimakin Shugaban Kungiyar Kanikawa ta Kasa reshen Jihar Kebbi Actor Babajide ya ce, kungiyar ta tsere wa takwarorinta saboda rashin nuna kabilanci

Kungiyar KAPEDI ta nemi a zauna lafiya a Kano

Wata kungiya mai fafutikar  samar da zaman lafiya a Jihar Kano da ake kira da `Kano Peace Debelopment Initiatibe (KAPEDI)` ta yi kira ga dukan jam’iyy

Da sana’ar wankin hula na gina gida –  Malam Hamza

Malam Hamza Muhammed mai sana’ar wankin hula ne a Sabon Garin Tudun Wadan Kaduna, kuma ya ce ya kwashe shekaru sama da 15 yana wannan sana’a wadda ya

Abin da ya sa nake koya wa matasa sana’ar maganin gargajiya – Dokta Mato

Wani mai maganin gargajiya mai suna Dokta Mato Mai maganin gargajiya a Lambar Rimi ya bayyana wa Aminiya cewa, abin da yas a yake koya wa matasa sana’