Sana'o'i

Sana'o'i

Kungiyar MAFITA ta horar da matasa dubu 17 sana’o’i

Kungiyar MAFITA ta horar da matasa marasa galihu kimanin dubu 17 sana’o’i daban-daban da suka hada da aikin jakunkuna da takalma da gyaran wayar salul

Kungiyar JOHESU ta yi zanga-zanga kan rashin biyan albashi

Kungiyar Ma’aikatan Lafiya ta Kasa (JOHESU) reshen Jihar Kano ta gudanar da zanga-zangar lumana ta wuni uku don nuna rashin jin dadinta kan abin da ta

An horar da mata da matasa 20 sabuwar hanyar sarrafa masara

Shugaban Sashin Bunkasa Aikin Gona na Cibiyar Binciken Aikin Gona ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (IAR) Farfesa I U Abubakar ya ce, sun horar da

Dora wa ‘yan siyasa bukatu da jama’a ke yi na ta’azzara cin hanci da rashawa – Kungiyar CICILAC

An bayyana cewa neman biyan bukatun kashin kai da jama’a ke yi daga masu rike da mukaman siyasa yana ta’azzara harkar cin hanci da rashawa a fadin kas

Da sana’ar mazarkwaila na yi gida na ilimantar da ’ya’yana – Bala Dan Yabe

Malam Bala Dan Yabe Gimi Tasha da ke Karamar Hukumar Makarfi ya kwashe shekara 25 yana sana’ar mazarkwaila a yankin. A tattaunawa da Aminiya a wajen s