Sana'o'i

Sana'o'i

Kungiyar Masu Makarantu Masu Zaman Kansu sun koka kan haraji

Kungiyar Masu Makarantu Masu Zaman Kansu ta Kasa (NAPPS) reshen Jihar Kano ta koka kan yadda gwamnati ke tatsarsu da sunan biyan haraji lamarin da ke

Kungiyar ‘yan fansho ta Kebbi ta yi sabbin shugabanni

Kungiyar ’Yan fansho ta Kasa reshen Jihar Kebbi ta zabi sababbin shugabannin da za su ja akalar kungiyar. An gudanar da zaben shugabannin ne a dakin t

An zabi sabon shugaban kungiyar masu shayi ta jihar Filato

’Ya’yan Kungiyar Masu Shayi ta Kasa reshen Jihar Filato, sun zabi Malam Abubakar Ibrahim Madaki Mangu a matsayin sabon Shugaban Kungiyar. ’Ya’yan kung

Matasa mu nemi na kanmu mu bar dogaro da iyaye – Maryam B. Hassan

Maryam Bukar Hassan wadda aka fi sa ni da Alhan Islam a kafofin sadarwa ’yar faitacciyar jarumar fina-finan Hausa marigayya Hauwa Maina ce. Matashiyar

Kungiyar Izala ta baiwa mata jari bayan koyar da su sana’a a Abuja

A ranar Asabar da ta gabata ce Kwamitin Tallafa wa Marayu da Zawarawa na Kungiyar Izala ta Abuja ya koyar da zawarawa sana’ar girki da kayan sha na ma