Sana'o'i

Sana'o'i

Lalong ka gyara hanyoyin Jos ku mu ki  zabenka – Matasan Jos

Hadakar Kungiyoyin Matasan Garin Jos, ta bai wa Gwamnan Jihar Simon Lalong sharadin ya gyara hanyoyin cikin garin Jos, da aka fara aikinsu kamar yadda

Kungiyar PSN za ta dakatar da bayar da lasisin sayar da magani

Kungiyar Kwararru Masu Harhada Magunguna ta Kasa reshen Jihar Kano (PSN) ta bayyana takaicinta kan yadda yawan hada-hadar gurbatattun magunguna da kwa

Jajircewarmu ta sa kafa dokar daurin rai-da-rai ga masu fyade a Yobe – NCWS

Shugabar kungiyar Mata ta kasa (NCWS), reshen Jihar Yobe Hajiya Halima Joda, ta ce tashi tsayen da suka yi kan masu fyade ne ya sa gwamnatin Yobe yin

Qungiyar Click 4 help kids ta raba tallafin kayan makaranta ga marayu

A ranar Asabar da ta gabata ce Qungiyar Click 4 help kids ta sauka a Jihar Kano inda ta bayar da tallafin kayayyakin karatu ga dalibai marayu da maras

‘Mutum miliyan 25 ke da nakasa a Najeriya’

Cibiyar Kare ’Yancin Nakasassu ta Duniya ta Sightsabers ta ce kimanin mutum miliyan 25 suke da nakasa a Najeriya. Sightsabers cibiya ce da ke taimaka