Sana'o'i

Sana'o'i

Bambancin siyasa ba zai raba kan ’ya’yan kungiyarmu ba – AYCF

kungiyar Kare Muradun Arewa bangaren matasa  (AYCF) a karkashin jagorancin Kwamared Yerima Shetima, ta ce bambancin siyasa a tsakanin mambobin ku

Da gyaran lasifika nake gudanar da rayuwata – Dan Yaro

Malam Auwal Usman Goni wanda ake kira da  danyaro ya ce gyaran lasifika ta yi masa komai a rayuwa domin da wannan sana’a yake gudanar da du

kungiya za ta raba wa dalibai littattafan rubutu a Kaduna

kungiyar dalibai ta Hayin Banki, (HABSU) ta shirya domin fara rab awa daliban firamare da ke Unguwar Hayin Banki a karamar Hukumar Kaduna ta Arewa a J

Kungiyar RATTAWU ta karrama Gwamna Bagudu

kungiyar Ma’aikatan Rediyo da Talabijin da Wasan Kwaiwakyo ta kasa (RATTAWU) ta karrama Gwamnan Jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu bisa ja

Sayar da kuri’a babbar matsala ce ga siyasar Najeriya – kungiyar Muryar Talaka

Babban Sakataren kungiyar Muryar Talaka ta kasa Kwamared Bashir Dauda Sabuwar Unguwa Katsina ya bayyana cewa sayen kuri’a babbar matsala ce ga s