Sana'o'i

Sana'o'i

Kungiyarmu za ta taimaka wa mata da yara nakasassu da marasa galihu –Hajiya A’isha Atiku Bagudu

Aminiya: Mene ne dalilin kirkiro wannan kungiya? Hajiya A’isha: Bismillahir rahamanir rahim. Da farko dai wannan kungiya mun sanya mata suna MAL

Wata kungiya ta tallafa wa marayu da abinci da tufafi don bikin Sallah

A ranar 19 da 20 ga  Agustan  nan ne kungiyar Taimakon Marayu ta Unguwar Sarki da ke Kaduna ta raba wa marayun Unguwar Sarki abinci da tufaf

Yadda na kirkiri famfon tuka-tuka mai amfani da hasken rana – Paul Daniel

Yaya aka yi ka kirkiro wannan fanfon mai amfani da hasken rana? Na dade ina tunanin yin sa a zuciyata, saboda manoma su rika samun ruwa cikin sauki. Y

Nakasassu sun koka kan kin sa hannun gwamnati a kan dokarsu

Nakasassu a Jihar Kano sun nemi gwamnati ta gaggauta sanya hannu a kan dokarsu da ke gabanta. Wannan kira ya fito daga Shugaban Gidauniyar Samar da Il

kungiyar Keke-NAPEP ta yi zanga-zanga a Maiduguri

A ranar Litinin  da ta gabata ce kungiyar masu tuka babur mai kafa uku da aka fi sani da Keke-NAPEP ta gudanar da zanga-zangar lumana a garin Mai