Sana'o'i

Sana'o'i

kungiyar MSS ta Sakandaren GGSS Kafanchan ta yi bikin yaye dalibanta

kungiyar dalibai Musulmi (MSS) ta Sakandaren ’Yan mata ta Jeka-ka-Dawo (GGSS) da ke garin Kafanchan ta yi bikin yaye dalibanta da suka kammala k

Kungiyoyin direbobi sun yi aikin gyara hanyar Saminaka zuwa iyakar Bauchi

daruruwan ’ya’yan kungiyoyin direbobin mota na NURTW da RTEAN da NARTO sun yi ganganmin gudanar da aikin gayya don  gyara hanyar Sami

Gobara ta ci shaguna 8 a Kasuwar kofar Wambai

Kimanin shaguna takwas ne suka kone a safiyar ranar Asabar da ta gabata sakamakon wata gobara a Layin ’Yan Koli da ke Kasuwar kofar Wambai a Kan

Kungiyar Matasan Arewa ta ba Buhari wata uku ya kawo karshen kashe-kashe a Arewa

Wata kungiyar Gamayyar Matasan Arewa mai suna Arewa Youth Coalition for Peace sun nuna damuwa da gazawar gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari wajen kawo

Burina in bude kamfanin yin roba a Jihar Sakkwato – Alhaji Abubakar Altine

Shugaban kungiyar ’Yan Kasuwar Babbar Kasuwar Sakkwato Alhaji Abubakar Altine ya ce da zai  samu tallafi daga gwamnatin Jihar Sakkwato zaI