Sana'o'i

Sana'o'i

‘Sayar da masarar gashi ta yi min komai a rayuwa’

Ya shawarci mutane da kar su raina sana’a domin duk sana’a tana da rufin asiri komai kankantarta.

Da sana’ar tuyar kosai na gina gidaje —Inna Mai Kosai

Dattijuwar ta ce ta fi shekara 40 tana sana’ar tuyar kosai.

Sana’ar fawa a Kudu tamkar jihadi ne —Sarkin Fawa

Sarkin Fawan Obubra kuma Sarkin Yakin Hausawan Kuros Riba, Alhaji Lawan Ibrahim Isa ya ce, sana’ar Fawa ko shugabancin Fawa a Kudancin Najeriya, musam

‘Ko kallon ka ba zan yi ba in ka ce ga aikin gwamnati in bar sayar da dafaffiyar ganda’

Matashin ya ce sana’ar ta gama yi mishi komai a rayuwa.

Na shafe fiye da shekara 30 ina sana’ar kitso

Na taba yi wa matar Gwamnan Kuros Riba Kitso kuma ta yi min alheri sosai.