Sana'o'i

Sana'o'i

Idan aka tallafa zan zama kamar Jelani Aliyu –Umar Mai Zaki

Umar Yahaya, da ake kira Umar Mai Zaki matashi ne mai kimanin shekara 21 da haihuwa dan aji hudu a sakandaren kimiyya da fasaha ta Gobernment Science

Kungiya ta gargadi ‘yan siyasa kan amfani da matasa a ta’addanci

Shugaban kungiyar Cigaban Ilimi na Najeriya (CISCOBED), Kwamared Usa Yohanna Kwaha ya gargadi ‘yan siyasa kan saya wa matasa kayan maye da kuma

Kungiyar dalibai musulmai ta GSS Kafanchan ta yi bikin yaye dalibai

kungiyar dalibai musulmai ta Najeriya (MSSN), reshen babban makarantar sakandirien Kafanchan da ke karamar Hukumar Jama’a ta Jihar Kaduna ta yi

Gidauniya ta raba wa zawarawa 200 shinkafa, ta dinkawa marayu 460 kayan sallah a Kaduna

Gidauniyar Taimaka wa marayu ta unguwar Abakwa da ke Kaduna  ta raba wa zaurawa da mazajensu suka rasu su dari biyu shinkafa. A cewar shugabannin

Mun kafa gidauniyar Diouf ne domin dadada wa marasa galihu – Alhaji Diouf

Shugaban Gidauniyar Diouf, Alhaji Garba Diouf ya ce sun assasa gidauniyar ne domin taimakon marasa karfi su ma su yi rayuwa cikin jin dadi kamar kowa.