A ci gaba da aikin makarantarmu – kungiyar Cigaban Unguwar Sabuwar Gandu
Kungiyar Cigaban Unguwar Sabuwar Gandu (Sabuwar Gandu Debelopment Association) ta nemi gwamnatin Jihar Kano da ta ci gaba da aikin ginin makarantar sa
Sana'o'i
Kungiyar Cigaban Unguwar Sabuwar Gandu (Sabuwar Gandu Debelopment Association) ta nemi gwamnatin Jihar Kano da ta ci gaba da aikin ginin makarantar sa
Kungiyar da ke rajin gyara tarbiyya da hali nagari ga matasan Najeriya wacce ake kira da Turanci Positibe Attitude Future Assured ta shirya taron waya
A ranar Lahadin da ta gabata ne wato 29 ga watan Afirilu na wannan shekarar Gidauniyar Ultimate wacce kungiya ce mai zaman kanta da take da hedkwata a
Unguwar Gwazunu da ke kan hanyar Abuja zuwa Kaduna a yankin karamar Hukumar Suleja ta Jihar Neja ta shahara a wajen ayyukan sarrafa sharar roba
Al’ummar kauyen Kundulum da ke karamar Hukumar Akko a Jihar Gombe sun yunkuro wajen sake gina wata gada ta biyu ta shiga garin ta aikin gayya ba