Sana'o'i

Sana'o'i

An karrama Shugabar kungiyar ‘Yan Jarida saboda taimakon matasa

An karrama Hajiya Fatima Muhammad Paga a matsayin Jakadiyar Matasa saboda yadda take kokarin samar wa matsa sana’o’in da za su dogaro da k

Kungiya za ta yi bikin cika shekara 8

Kungiyar Musulmin Barikin Soji na NDA Kaduna (MYARC) za ta shirya bikin cika shekara biyar da kafuwa. Da yake jawabi ga wakilin Aminiya a Kaduna a kan

kungiyoyin mata sun nuna bakin ciki kan yadda ake cin zarafin mata a Borno

Kungiyoyin mata a Jihar Borno sun nuna bakin ciki da damuwa game da yadda ake yawan samun fyade da garkuwa da mutane da cin zarafin mata a Jihar Borno

Zan kafa masana’antar yin batir a Najeriya – Namakaram

Wani  fitattacen mai sana’ar gyaran baturan mota da ke zaune a garin Jos, fadar Jihar Filato, Alhaji Ibrahim Namakaram ya bayyana cewa yana

Har yanzu ba mu ga aikin kirki a Jihar Bauchi ba – Bababa

Shugaban kungiyar Masu Maganin Gargajiya ta Shiyyar Bauchi ta Kudu, Alhaji Gambo Abdullahi Bababa ya koka kan rashin ayyukan raya kasa a Jihar Bauchi,