Sana'o'i

Sana'o'i

‘Da sana’ar tukin Keke Napep na bauki nauyin karatuna’

Umar Salihu Jama’a wani matashi ne da ya kwashe fiye da shekara 13 yana sana’ar acaba da tukin Keke Napep a garin Kafanchan. A wannan tattaunawar 

‘Na koya wa mata 152 sana’ar yin kayan amfanin gida’

Shaima’u Bala Halliru wata mace da ta dara wa tsara, wadda ta yi fice wajen koya wa mata sana’o’in hannun.Ta ce ta koya wa mata akalla 152 sana’ar yin

kungiyar Global Rights ta gudanar da taro kan ’yancin dan Adam

kungiyar kare ’yancin dan Adam ta Global Rights ta gudanar da taron karawa juna sani na kwanaki uku don fadakar da jama’a game da hakkin ’yan kasa a l

Kungiyar HOPE ta yunkuro don zaburar da dalibai

Kungiyar da ke saita tunanin dalibai mai suna HOPE Foundation ta ce ta bullo da sabon shirinta na bunkasa kwarewar matasa don zaburar da su yadda za s

Kungiyar ’Yan Keke Napep ta koka da Hukumar Kiyaye Hadaurra

Kungiyar Masu Tuka Keke Napep ta Najeriya (TRUN) reshen karamar Hukumar Jos ta Arewa, da ke jihar Filato ta koka da ayyukan Hukumar Kiyaye Hadarurruka