Sana'o'i

Sana'o'i

Yadda gyaran manyan babura ya sa na zama jami’in Hukumar Kiyaye Hadura – Bawada (3)

A makon jiya ne muka fara kawo wannan tattaunawa da Malam Muhammad Husaini Bawada, fitaccen makaniken manyan baburan nan da ake kira da Power Bike a A

Yadda gyaran manyan babura ya sa na zama jami’in Hukumar Kiyaye Hadura – Bawada

Malam Muhammad Husaini Bawada daya ne daga cikin fitattun masu gyaran manyan baburan nan da ake kira da Power Bike da jami’an tsaro da masu kumbar sus

Akwai rufin asiri a tallan jarida – Tanimu Mai Jarida

Malam Tanimu wani tsohon mai sayar da jarida ne a Kudancin Kaduna da ya samu rufin asiri a cikin harkar. Ya bayyana wa wakilinmu irin alherin da matsa

‘Tsoron Allah ne ginshikin samun nasara a shugabanci’

Tsohon Shugaban Direbobin kananan Motoci masu Cin Dogon Zango na kungiyar NURTW ya ce shugabancin yana bukatar wasu abubuwa domin tafiyar da shi kamar

‘kungiyoyin aikin gayya suna kawo bunkasar kiwon lafiya’

Shugaban Kwamitin koli na kungiyoyin Aikin Gayya na Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Garba Aminu kofar Na’isa, ya ce kungiyoyin aikin gayya suna taimakawa w