Sana'o'i

Sana'o'i

Sana’ar walda ta fi yawon bara – Misbahu gurgu

Misbahu Ja’afar wani gurgu ne da ya kama sana’ar walda.  Ya rungumi sana’ar ce don ya rufawa kansa asiri duk da kasancewarsa gurgu dan kimanin sh

kungiyar Direbobin tanka ta shirya wa direbobi horo a Jos

kungiyar Direbobin Tanka ta kasa (PTD) shiyyar Kaduna ta shiryawa direbobin tanka taron kara wa juna sani kan ka’idojin tuki a kan hanyoyin kasar nan,

Rashin aikin yi ne ke sanya matasa sukar shugabanni – Kwamared Katuka

kungiyar dalibai ta kasa ta bayyana cewa rashin ayyukan yi tsakankanin matasa ne yake janyo suke bata lokaci a kafar sadarwar intanet suna sukar shuga

Za mu hana matan Fulani yawon tallar nono – Shugaban Miyetti Allah

Wannan ita ce tattaunawar da wakilinmu na Kudancin Kaduna ya yi da Shugaban kungiyar Fulani ta Miyetti Allah na Jihar Kaduna, Alhaji Haruna Usman, a g

kungiyar ’Yan Arewa mazauna Amurka ta nemi a rika ba mata fifiko wajen neman ilimi

kungiyar ’yan asalin Arewacin Najeriya da ke zaune a Amurka ta koka a kan yadda ake fifita maza fiye da mata a wajen neman ilimin boko a matakin firam