Sana'o'i

Sana'o'i

Na ci na sha da gyaran keke – Ahmadu Gebi Dukul

Wani dattijo mai suna, Ahmadu Gebi Sarkin Jada Dukul, ya kwashe kusan shekara 40 yana gyaran keke. Aminiya ta ziyarce shi a wajen sana’arsa da ke Babb

kungiyar Izala tana ba da gudunmawa don bunkasa ilimi – Sheikh Abdul-Nasir

Shugaban Gudanarwa na kungiyar Jama’atu Izalatul Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Abdul-Nasir Abdul-Muhyi, ya bayyana cewa a cikin shekaru 38

karin Haraji: Mahautan Suleja sun yi hijira zuwa Abuja

Mahauta da ke gudanar da sana’ar fawa a kwatar garin Suleja da ke Jihar Neja, sun koma mahautar Abuja da ke unguwar Deidei, a sakamakon takun saka da

‘Ya dace shugabannin ibo su taka wa mutanensu birki’

Shugaban kungiyar Izala reshen Jihar Bauchi Alhaji Muhammadu Inuwa dan Asabe ya bukaci shugabannin al’ummar Ibo na yankin Kudancin kasar nan da su tak

‘Yadda muke gudanar da harkar dakon siminti’

Wani lebura mai suna Abubakar Sani da ke aikin dakon siminti a Unguwar Jabi Masallaci a Abuja, ya ce, ya na son barin sana’ar dakon siminti idan ya sa