Sana'o'i

Sana'o'i

kungiyar NUJ ta bullo da shirin ganawa da jami’an gwamnati

kungiyar ‘yan jarida wato (NUJ) reshen Jihar Katsina  ta fito da wani shirin tattaunawa da jami’an gwamnatin jihar domin bayyana wa al’ummar irin

kungiyar CAN ta zabi sabbin shugabanni a Neja

kungiyar Kiristoci ta CAN reshen Jihar Neja ta zabi sababbin shugabannin kungiyar wadanda za su jagoranci Kiristocin jihar don kai su tudun-mun-tsira.

Abin da ya sa muka shirya musabakar al-kur’ani a garin Tafa – kungiyar JIBWIS

kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a  Wa Ikamatis Sunnah (JIBWIS) mai hedikwata a garin Jos ta shirya musabaka na karatun al-kur’ani a tsakanin makar

kungiyar NAPO ta zabi sabbin shugabanni a Kaduna

kungiyar Tsofaffin Ma’aikatan Gidan Yari da Kwastam da kuma Hukumar Shige da Fice wato National Association of Paramilitary Officers (NAPO) ta zabi sa

Abin da ya sa muka shirya wa alhazai taron bita – Shugabar Zawarawa

Shugabar kungiyar Zawarawa da Marayu ta Jihar Bauchi Hajiya Rabi danladi ta ce abin da ya sa ta daukin nauyin wasu malaman addinin Musulunci domin kar