Masu gurasa sun fara yajin aiki a Kano
Masu gurasa sun koka cewa tsadar kayan hadi na barazana ga sana’ar.
Sana'o'i
Masu gurasa sun koka cewa tsadar kayan hadi na barazana ga sana’ar.
Matashin ya ce sana’ar ta gama yi masa komai a rayuwa.
Ya ce duk da yake yana shan wahala matuka wajen yawo a cikin birnin yana neman kwastomomi, amma abin da yake samu yana isarshi.
Hajiya Asama’u ta ce nan gaba za ta bude wurin wankin mota na mata zalla.
Cibiyar Koyar da Sana’o’in hannu ta Dangote da ke jihar Kano, ta sanar da azamarta ta daukar dalibai domin horas da su a kan sana’o&