Sana'o'i

Sana'o'i

Da kudin N-Power na yi karatun digiri —Aminu Madaci

Wasu ba su gane amfanin shiirn N-Power ba sai da aka daina biyan su kudin

Garejin da mata zalla ke aikin gyaran mota

Babu namiji ko daya a tawagar matan da ke aiki a sansanin kanikawa na garin Zuba Abuja

‘Matasa ku daina raina sana’a’

Abubuwan da za ku yi domin samun nasara a sana’o’inku.

Tallafin CBN: Hattara da ’yan damfara

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gargadi ’yan kasar da su yi hattara da ’yan damfara masu cewa ya wakilta kan shirinsa na bayar da tallafi. Mukaddashin

An horas da manoma 200 kan dabarun adana amfanin gona

Kungiyar ta ce ta horar da manoma 200 a Jihar Gombe kan hanyoyin adana amfanin gona da yadda za su sayar da shi a kasuwanni.