Sana'o'i

Sana'o'i

‘Aikin gidauniyarmu tallafa wa gajiyayyu da mabukata’

Aminiya ta tattauna da Shugaban gidauniyar Tallafa wa Mabukata da ke Kano, Malam Auwal Muhammad danlarabawa, inda ya yi bayani game da yadda suke tall

kungiyar ASALLIN ta nemi gwamnati ta rika damawa da ita

kungiyar masu koyar da harshen Larabci da adabi ta kasa wacce a takaice ake kira (ASALLIN), ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta rika sanya membobin kungiya

karancin mai ba zai jawo karin kudin mota ba – kungiyar NARTO

kungiyar Direbobin Sufuri ta NARTO reshen karamar Hukumar Katsina ta ce karancin man fetur ko ba zai sanya su kara wa fasinjoji kudin mota kamar yadda

kungiyar FEDACA ta bukaci agajin gwamnati

kungiyar tsofaffin dalibai na makarantar sakandiren Gwamnatin Tarayya da ke garin Suleja a Jihar Neja, wacce a takaice ake kira, (FEDACAD), ta yi kira

Akwai rufin asiri a sana’ar ginin tukwane – Malama Indo

Malama Aisha Garba wacce aka fi sani da Indo Mai Tukunya mace ce da ta dauki tsawon shekara 30 tana gudanar da sana’ar ginin tukwanen kasa a garin Daw