Sana'o'i

Sana'o'i

Yadda na dauki nauyin karatuna da sana’ar aski – Daniel Paul

Wani matashi da ke sana’ar askin baba a garin Abuja mai suna, Daniel Paul, ya ce ya samu ci gaba mai yawa a sana’ar domin da ita ya rika biyan kudin k

Sana’ar walda ta yi mini komai – Ashiru Tukur Maiwalda

Sana’ar walda wadda ta samo asali daga tsohuwar sana’ar kira. Aminiya ta gana da wani matashi mai suna Ashiru Tukur wanda yake sana’ar. Ga yadda hirar

Akwai fa’ida sosai a sana’ar wankin mota – Malam Bako

Malam Bako Isma’il Muhammad wani matashi ne mai sana’ar wankin mota wanda ya shafe kimanin shekara takwas yana gudanar da sana’ar. Aminiya ta zanta da

Albarkacin kungiya aka ba mu kyautar kasuwa – Alhaji Musa

Alhaji Musa Sakkwato shi ne shugaban masu sayar da kayan gwari a Kasuwar Randa. dan kasuwar wanda ya dade yana aikace-aikacen kungiyoyin al’ummar Arew

kungiyar Izala ta bude babban asibiti a Jos

A ranar Lahadin da ta gabata ne kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah ta kasa ta bude babban asibitin da ta gina kan kudi fiye da naira