Sana'o'i

Sana'o'i

An dakatar da kungiyar sintirin Jihar Gombe

Rundunar ’yan sandan Jihar Gombe ta dakatar da duk wani aikace-aikacen kungiyar ’yan sintiri a duk fadin jihar bayan zargin su da kashe wani dalibi. J

‘Mun kafa kungiyarmu ne don ci gaban matasan kasar nan’

Aminiya: Da farko za mu so ka gabatar da kanka? Alhaji Abdullahi: Sunana Alhaji Abdullahi Muhammed Nabayi shugaban kungiyar ’yan acaba da Keke Napep n

‘Fiye da matasa 2000 muka yaye a kungiyarmu’

Fiye da matasa dubu biyu ne kungiyar Koyar da Sana’o’i ta Gwamnatin Jihar Nasarawa da ke garin Lafiya, ta yaye ta kuma samar musu da tallafin kayayyak

An yi zaben shugabannin kungiyar Muryar Talaka

A ranar asabar da ta gabata ne kungiyar Muryar Talaka reshen Jihar Zamfara ta gudanar da zabe a matakin jihar baki daya, inda ‘yan takara suka fafata

kungiyar Makera ta Jihar Filato ta koka kan karancin jari

kungiyar Makera ta Jihar Filato da ke Titin Adebayo a cikin garin Jos ta koka kan rashin jari da matsalar wutar lantarki da kuma sauran kayayyakin aik