Sana'o'i

Sana'o'i

‘kungiyarmu tana taimakon mata wajen dogaro da kansu’

Shugabar kungiyar Matan Kwarai ta Jihar Kano ta ce kungiyarsu tana kokari wajen kyautata tarbiyyar matasa da magance halayyar shaye-shayen miyagun kwa

Mun kafa kungiyarmu don inganta rayuwar mata da matasa – Magajin Malam

Malam Musa Aliyu Jahun shi ne shugaban kungiyar wayar da kan matasan Unguwar Jahun (Jahun Progresibe Awareness Forum) cikin tattaunawarsu da wakilinmu

‘Dalilin da ya sa muka kafa kungiyar mata masu sayar da abinci’

Shugaban kungiyar mata masu sayar da abinci a Jihar Katsina, Hajiya Furera Ibrahim ta bayyana burinsu na bunkasa tattalin arzikin kasar ne ya sanya su

Jama’atu ta yaye sabbin ’yan agaji 205 a Jos

kungiyar ’yan agaji ta Jama’atu Nasril Islam reshen karamar Hukumar Jos ta Arewa da ke Jihar Filato ta yi taron yaye sabbin ’yan agaji 205 a Babban Ma

kungiyarmu ba ta siyasa ba ce- danlami Kowanaka

Alhaji Umaru Shu’aibu wanda aka fi sani da danlami Kowanaka shi ne ya kafa kungiyar Hausa-Fulani a Jihar Nasarawa, wanda a yanzu yake uban kungiyar. S