Sana'o'i

Sana'o'i

Akwai fa’ida a sana’ar ruwan dumi – Sagir Mai Ruwan dumi

Sana’ar sayar da ruwan dumi bakuwar sana’ace ce domin jama’a ba su fiye shigarta ba kamar sauran sana’o’in yau da kullum, amma akwai wani matashi da y

Mun kafa kungiyarmu ne domin ci gaban kasa

Shugaban kungiyar ’Yan Kasuwa Mutanen Arewa reshen Jihar Edo wato (Arewa Traders Association) ya bayyana manufar kafa kungiyarsu da ciyar da kasa gaba

Gobe za a gudanar da zaben shugabannin kungiyar ’yan Kasuwar Arewa

A gobe Asabar ne ake sa ran za a gudanar da zaben sabbin shugabannin kungiyar ’yan Kasuwar Arewa a garin Kaduna.  Shugaban kwamitin shirya zaben

‘Yakamata ’yan Arewa su yi karatun ta natsu’

Shugaban kungiyar Zabi Sonka da Taimakon juna ta kasa reshen Jihar Bauchi ta yi kira ga ’yan Najeriya da su guje wa siyasar bambancin addini, ko yanki

Abin da ya sa muka kafa masana’antar nikan masara – Babawo Mainika

Malam Nasiru Abdullahi wanda aka fi sani  da Babawo shi ne  Shugaban Masana’antar Nikan garin Masara mai suna Mai dankunne Maize Flowers Mea