Sana'o'i

Sana'o'i

‘Ina samun ribar Naira dubu 20 duk wata wajen sayar da ganyayyaki’

Alhaji Usman Haruna mai kimanin shekara 51 da ke sayar da ganyayyaki a Kasuwar Dare ta karamar Hukumar Gwagwalada, a Abuja. Ya tattauna da wakilanmu,

Shiga masallaci: Izala ta bukaci a ba ’yan agaji hadin kai wajen gudanar da bincike

kungiyar Izalatul Bid’a Wa’ikamatis Sunnah reshen Jihar Gombe ta bukaci Musulmi su rika ba ’yan agaji cikakken hadin kai yayin da za a bincike su da a

kungiyar malaman makaranta a Barno ta bukaci gwamnatin tarayya ta agaza musu

’Yan kungiyar malaman makaranta ta Najeriya reshen Jihar Barno ta bukaci gwamnatin tarayya ta agaza musu sakamakon halin da suka tsinci kansu dalilin

Babu rikicin shugabanci a Miyetti Allah- Bello Bodejo

Shugaban Miyetti Allah Kautal Hore Alhaji Bello Abdullahi Badejo ya ce babu wani rikicin shugabanci da ya dabaibaye kungiyarsu har ta kai ga dakatar d

kungiyar direbobin tanka ta Jos ta yi sabbin shugabanni

A ranar Litinin ne kungiyar direbobin tanka ta kasa shiyyar Jos (PTD) ta zabi sabbin shugabanni. Sabbin shugabannin za su ja ragamar kungiyar zuwa she