NAJERIYA A YAU: Yadda Tsananin Zafi Zai Iya Cutar Da Dalibai A Makarantu
Hukumomi sun bayyana wasu jihohi da za a fuskanci matsanancin zafi a Najeriya.
Sabon shirinmu na "podcast"
Hukumomi sun bayyana wasu jihohi da za a fuskanci matsanancin zafi a Najeriya.
Bayyanar wani tsagi na siyasa da ya sake dakatar da shugaban jam’iyar APC na kasa na ci gaba da daukar hankali.
Dokokin kasa iri guda ne a Najeriya amma duk da haka kotuna kan yanke masu karo da juna a kan kararraki iri daya.
Dalilin da ya zama wajibi ’yan kasuwa su sauke farashin kayan masarufi
Wasu na ji a ransu kamar su ba kwastomomi ba ne ga kamfanonin.