NAJERIYA A YAU: Yadda Siyasar Ubangida Ta Yi Tasiri A Najeriya A Jamhuriya Ta Hudu
A cigaba da kawo shirye shirye gabanin muhawarar Daily Trust Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya yi nazari ne kan yadda siyasar ubangida ke tasi
Sabon shirinmu na "podcast"
A cigaba da kawo shirye shirye gabanin muhawarar Daily Trust Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya yi nazari ne kan yadda siyasar ubangida ke tasi
Kiran da ta ceci Najeriya daga fadawa cikin hatsaniyar siyasa a 2015.
Dalilan da suka sa har yanzu ba a manta da mazan jiya a Najeriya ba.
Yadda tattalin arzikin da kayayyakin more rayuwa suke a Najeriya a farkon jamhuriya ta hudu da kuma yanzu.
Yadda aka gudanar da zabukan 1999 bayan dawowar mulkin farar hula.