NAJERIYA A YAU: Yadda Takunkumin Amurka Zai Shafi Tattalin Arzikin ‘Yan Najeriya
‘Yan Najeriya da dama na nuna damuwa kan takunkumin da kasar Amurka ta sanyawa wasu ‘yan Najeriya da kuma yadda hakan zai shafi tattalin a
Sabon shirinmu na "podcast"
‘Yan Najeriya da dama na nuna damuwa kan takunkumin da kasar Amurka ta sanyawa wasu ‘yan Najeriya da kuma yadda hakan zai shafi tattalin a
Ta wadanne hanyoyi ne rage farashin man fetur a Najeriya zai yi tasiri ga rayuwar ‘yan Najeriya?
Irin takaddamar da ta kaure tsakanin wadanda ke goyon bayan dauke shalkwatar bankin masana’antu da wadanda ke ganin hakan na da wata illa.
Yayin da bukukuwan karshen shekara ke kara karatowa, ‘yan Najeriya da da suka saba tafiye-tafiye a karshen shekara a wannan lokaci suna bayyana
Wadanne irin alfanu ko kalubale sabon tsarin jadawalin karatun firamare da sakandare zai fuskanta yayin da gwamnati ta bijiro dashi?