DAGA LARABA: Dalilin Da Mutane Ke Karya
Wadansu da suka yarda suna yin karya sun fadi dalilansu, mun kuma ji ta bakin masana kan dalilin yin karya da kuma hukuncinta
Sabon shirinmu na "podcast"
Wadansu da suka yarda suna yin karya sun fadi dalilansu, mun kuma ji ta bakin masana kan dalilin yin karya da kuma hukuncinta
A karon farko Kanawa sun yi biris da shugaba Buhari kara a lokacin da ya ziyarci jihar domin kaddamar da wasu ayyuka.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Babban Bankin Najeriya CBN ya saurari korafe-korafen jama’a kan wa’adin daina amfani da tsoffin takardun Naira
Masana sun tsefe manufofin ’yan takarar a taron tattaunawa na Media Trust, karo na 20
Yadda INEC za ta kare ma’aikatanta daga barazanar tsaro lokacin zabe