NAJERIYA A YAU: Muna Bada Hakurin Rashin Zuwan Shirin
Wannan ya faru ne sakamakon tangarda ta na’ura, amma da zarar komai ya daidaita, za mu ci gaba da kawo muku shirin yadda aka saba.
Sabon shirinmu na "podcast"
Wannan ya faru ne sakamakon tangarda ta na’ura, amma da zarar komai ya daidaita, za mu ci gaba da kawo muku shirin yadda aka saba.
Tun lokacin da Ministan Kwadago, Chris Ngige, ya kyankyasa wa ’yan Najeriya batun karin albashi a shekara mai kamawa da ’yan kasar ke ta tattaunawa ka
Hanyar da za a wanzar da zaman lafiya tun daga yakin neman zabe, kada kuri’a har zuwa bayyana sakamako
Abubuwan da suka haifar da yanke zumunci a tsakanin al’ummar Hausa-Fulani
Shin karin na da alaka da rashin biyan bukatun malaman jami’o’i?