NAJERIYA A YAU: Asarar Da Najeriya Ta Yi Saboda Rashin Zuwa Gasar Kofin Duniya
An cire tawagar ’yan wasan Najeriya tun a matakin neman gurbin zuwa Gasar Kofin Duniya na farko a yankin Larabawa
Sabon shirinmu na "podcast"
An cire tawagar ’yan wasan Najeriya tun a matakin neman gurbin zuwa Gasar Kofin Duniya na farko a yankin Larabawa
Me Gwamnatin Kano za ta yi kan hukuncin kisa ta hanyar rataya da kotun Musulunci ta yanke wa Sheikh Abduljabbar kan laifin batanci?
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta fara rabon katunan zaben a cibiyoyinta da ke fadin Najeriya ranar Litinin 12 ga
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Matsalar yawon talla ta dade tana ci wa al’ummar Arewacin Najeriya tuwo a kwarya. Me ya sa aka fi dora wa ’yan
Hare-haren kungiyar IPOB na ci gaba da sanya tashin hankali a zukatan mazauna yankin Kudu maso Gabashin Najeriya