Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

NAJERIYA A YAU: ’Yan Bindiga Sun Zafafa Hare-Hare Bayan Samuwar Mai A Bauchi

Shin akwai alaka tsakanin samuwar danyen mai da karuwar matsalar tsaro a yankin?

NAJERIYA A YAU: Shin Majalisa Na Da Ikon Dakatar Da Dokar CBN?

Majalisar Dokoki ta Kasa na neman taka wa CBN burki kan dokar takaita yawon kudi tsaba a hannun jama’a

NAJERIYA A YAU: Yadda Dokar Rage Cire Kudi a POS Za Ta Shafi Zaben 2023

Wane tasiri sabon tsarin CBN na kayyade cire kudade a banki zai yi wa ’yan siyasa da yakin neman zaben 2023?

DAGA LARABA: Jabun Kayayyaki: Ina Hukumar SON Ta Shiga Ne?

Me ya sa kayayyaki marasa inganci suka zama ruwan dare a Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Yadda Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Ya Dawo Aiki

Abubuwan da suka faru da jirgin ya dawo aiki bayan harin ta’addanci ya sa an dakatar da shi na wata takwas