DAGA LARABA: Ko Ziyarar Tawagar Amurka Za Ta Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Najeriya?
Tawagar Amurka ta kawo ziyara Najeriya don tattaunawa kan batun matsalar tsaro dake cigaba da addabar kasar nan. Shin ko wannan ziyara za ta kawo kars
Sabon shirinmu na "podcast"
Tawagar Amurka ta kawo ziyara Najeriya don tattaunawa kan batun matsalar tsaro dake cigaba da addabar kasar nan. Shin ko wannan ziyara za ta kawo kars
Yawanci mutane kan ci guba ta hanyar abincin, amma da dama daga cikin mutane basu sanin wannan matsala.
Irin makudan kudaden da gwamnati ke bukata don samar da ƴansandan jihohi.
Yadda Masu ruwa da tsaki ke hada hannu da matasa don kawo karshen irin laifukan da suke aikatawa.
Irin Kalubalen da sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Gwabin Musa zai iya fuskanta yayin da zai kama aiki a ma’aikatar tsaro ta kasa.