NAJERIYA A YAU: Dalilin Da INEC Ta Soke Rajistar Mutum Miliyan 1.2
Ina makomar mutanen da INEC ta soke rajistarsu da kuma tasirin hakan ga zaben 2023
Sabon shirinmu na "podcast"
Ina makomar mutanen da INEC ta soke rajistarsu da kuma tasirin hakan ga zaben 2023
Shin kwalliya na biyan kudin sabulu a shafukan kyautata zamantakewar aure na kafofin sada zumunta?
’Yan Arewacin Najeriya sun ce, “Ana tsangwamar mu da kyamar mu, har ma da kashe mu a Jihar Anambra.”
Shin masu shiga tsakanin ’yan ta’adda da gwamnati ko jama’ar gari na da wata alaka da ta’addanci ne?
Ambaliya ta shafe gonaki sama da 2,000 a Karamar Hukumar Kiyawa.