NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Annobar Kwalara Ta Ki Ci Ta Ki Cinyewa A Kano
Cutar kwalara cutar ta kashe mutum biyar daga cikin 189 da suka kamu da ita a Kano
Sabon shirinmu na "podcast"
Cutar kwalara cutar ta kashe mutum biyar daga cikin 189 da suka kamu da ita a Kano
Ko me ya sa harkar ilimi, musammam a Arewacin Najeriya ke kara tabarbarewa, har yana neman mutuwa?
Furucin Buhari ya tayar da kura bayan ya ce da ’yan Najeriya sun san halin da ’yan wasu kasashe ke ciki da sun gode Allah
Zaben Osun ’yar manuniya ce cewa babban zaben 2023 zai bambanta da sauran da suka gabata a Najeriya.
Fasinjan jirgin kasan Kaduna da aka sako ya bayyana abubuwan da suka faru da su a lokacin da suke hannun ’yan ta’adda.