NAJERIYA A YAU: Harin Gidan Yarin Kuje: ’Yar Manuniya Ta Nuna
Rahotanni sun nuna cewa ’yan ta’adda ne suka kai harin suka kubutar da ’yan uwansu daga kurkukun
Sabon shirinmu na "podcast"
Rahotanni sun nuna cewa ’yan ta’adda ne suka kai harin suka kubutar da ’yan uwansu daga kurkukun
Iyaye da malamai na kokawa kan irin kalubalen da baganren ilimin ke fuskanta a Jihar Sakkwato
Duk da cewa yawanci an fi neman mata da lalata, amma yanzu abin ya kai ga har mazan ma ba a bari ba
Shirin ya binciko dalilin da aka kasa magance matsalar wahalar man fetur a Najeriya.
Irin ayyukan da ya kamata Musulmi ya gudanar a wadannan kwanaki masu daraja.