Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

DAGA LARABA: Jikoki A Hannun Kakanni: Tausayi Ko Cutarwa?

Kakanni da malaman sun fayyace gaskiyar abin da ya sa ake kai wa iyaye rainon jikoki

NAJERIYA A YAU: Yadda Tsawaita Lokacin Kamfe Na Zaben 2023 Zai Shafi ’Yan Najeriya

Wane tasiri wannan sauyi zai kawo a fagen siyasar Najerita da kuma zaben 2023?

NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Yi Jina-Jina A Taron APC A Kano

Rahotanni sun bayyana yadda aka kashe mutum biyu aka kuma jikkata da dama

NAJERIYA A YAU: ‘Rayuwata da tsohon ciki a hannun maharan jirgin kasa’

Ta kuma bayyana mana sakon maharan zuwa ga gwamnati

NAJERIYA A YAU: Gudunmawar da kowa zai bayar wurin kawar da ta’addanci

Shirin namu na yau ya yi duba a kan gudunmawar ’yan kasa wajen magance matsalar