Saurari Shirye-Shiryenmu

Sabon shirinmu na "podcast"

DAGA LARABA: Yadda Za A Magance Matsalolin Matasan Arewa

Domin sauke shirin latsa nan A makon da ya gabata mun binciko matsalolin matasan Arewa da kuma dalilan da aka bar su a baya. A shirinmu na wannan karo

NAJERIYA A YAU: Wuraren Da Rashin Tsaro Zai Hana Noma A 2022

Rashin tsaro ya hana dubban manoma zuwa gonankinsu, ga shi ba wata sana’a da suka iya

NAJERIYA A YAU: Matsayin Daukar Doka A Hannu A Mahangar Shari’a

Abin da dokar Najeriya ta ce kan mutumin da aka fusata shi ya dauki doka a hannunsa

NAJERIYA A YAU: Yadda Dokar Zabe Ta Kawar da ’Yan Fadar Buhari

Shin ya kamata zababbun shugabanni su sauka daga kujerunsu idan suna son tsayawa takarar zabe a Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Hatsarin Da Yajin Aikin ASUU Zai Jefa Najeriya

Me zai iya faruwa sakamakon zaman watanni a gida da daliban jami’a ke yi saboda yajin aikin kungiyar ASUU?