NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Ribaci Kwanaki Goma Na Karshen Ramadan
Yadda ake ibada domin dacewa da daren Lailatun Kadar da wasu falalolin goman karshe na watan Ramadan
Sabon shirinmu na "podcast"
Yadda ake ibada domin dacewa da daren Lailatun Kadar da wasu falalolin goman karshe na watan Ramadan
Daga APC mai mulki zuwa babbar jam’iyyar adawa ta PDP an ninninka kudin fom din takara.
’Yan Najeriya na tababa kan kokarin da gwamnati ke ikirarin tana yi don magance matsalar.
Dalilan da Malam Aminu Kano ya zama na farko wajen zaben mace ta yi masa mataimakiyar shugaban kasa
Abin da doka ta ce kan yafe wa ‘barayin gwamnati’