NAJERIYA A YAU: Yadda sakacin hukumomin tsaron Najeriya ya hallaka jama’a da dama
Hukumomin tsaron Najeriya na da sanin cewa za a kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna hari.
Sabon shirinmu na "podcast"
Hukumomin tsaron Najeriya na da sanin cewa za a kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna hari.
Wa ke da bukatar ya yi gyara, kuma me ya kamata a gyara?
Shin su wane ne suka assasa matsalar tsaron Jihar Zamfara?
To wai ya ya aka yi Maye ya cinye Aljan?
Dalilan da shugaba Buhari ya amince da nadin Abdullahi Adamu a matsayin jagora.